BBC News Hausa
BBC News Hausa
  • 3 983
  • 106 283 653
Mahangar Zamani tare da Amal Umar, Bashir Maishadda da Abdulaziz Ɗan Small
A cikin shirin Mahangar Zamani na yau, fitattu a Kannywood Amal Umar, Bashir Maishadda da Abdulaziz Ɗan Small sun bayyana mana cewa "rashin kunyar wasu sabbin jarumai" na daga cikin dalilan da suka sa ake yawan samun saɓani tsakanin 'yan Kannywood.
Sun kuma bayyana mana yadda za a iya kauce wa yawan samun matsaloli tsakanin 'yan masana'antar.
Переглядів: 255

Відео

Yadda Shugaba Biden da Donald Trump suka rinka sukar juna
Переглядів 1,8 тис.16 годин тому
Kalli yadda Shugaba Joe Biden da tsohon shugaban Amurka Donald Trump suka rinƙa sukar juna yayin zazzafar muhawarar ‘yan takaran shugabancin Amurka da suka yi a ranar Alhamis.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Hafsat Amaryar TikTok
Переглядів 13 тис.2 години тому
Hafsat Tugge, wadda ta yi fice a cikin shirin Amaryar TikTok ta faɗa mana yadda ta samu shiga Kannywood daga gida. Ta kuma bayyana mana tarihin karatunta daga Katsina zuwa Abuja.
Shin mata na iya tsayawa takara a zaɓen shugaban ƙasar Iran?
Переглядів 5 тис.7 годин тому
Mata huɗu sun bayyana aniyarsu ta tsayawa takara a zaɓen shugaban ƙasar Iran na bana amma ba su tsallake matakin tantancewa ba. Mun yi muku cikakken bayani kan dalilan da suka sanya aka haramta wa mata tsayawa takara a zaɓen na ranar 28 ga watan Yuni.
Shin a yanzu duniya ta fi muni fiye da a baya?
Переглядів 1,8 тис.9 годин тому
Hankalin mutane kan karkata kan abubuwa marasa kyau game da yanayin da ake ciki a duniya, ba tare da la'akari da kyawawan abubuwan da ke faruwa ba. To me ya sa hankalin mutane ya fi karkata kan abubuwa marasa kyau? Ku kalli bidiyon nan don ku san amsar.
A Faɗa A Cika tare da Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal
Переглядів 46 тис.16 годин тому
A wannan karon, Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya tattauna da mutanen jihar kan abubuwan da suka shafi mulkinsa, da matsalolin da suke bukatar gwamnan ya magance musu.
Abubuwan da ya kamata ku sani kan cutar kwalara
Переглядів 3,1 тис.16 годин тому
A cikin wannan bidiyon, mun bayyana mece ce cutar kwalara, da dalilin da ya sa take yaɗuwa a faɗin Najeriya, har ma da yadda za ku kare kanku daga kamuwa da ita.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Yahaya Makaho
Переглядів 8 тис.21 годину тому
Mawaƙi Yahaya Makaho ya bayyana mana yadda yake rubuta waƙoƙinsa duk da larursa ta gani. Ya kuma bayyana mana irin sana'o'in da ya gwada kafin ya shiga sana'ar waƙa, wadda ya samu karɓuwa.
Yadda gobara ta tashi a rumbun makamai a Chadi
Переглядів 2,5 тис.21 годину тому
Mutane da dama sun mutu sannan wasu sun jikkata yayin gobarar da ta tashi a wani rumbun makamai a N'djamena, babban birnin ƙasar Chadi. Ga cikakken bayani kan yadda lamarin ya faru.
Zama Mataimakin Gwamna a Najeriya kamar ba ka da aiki ne - Injiniya Abubakar D. Aliyu
Переглядів 4 тис.День тому
Injiniya Abubakar D. Aliyu, tsohon minista ne a Najeriya, kuma ya yi mataimakin gwamna a jihar Yobe, a wannan hirar ya faɗa mana yadda mulkin dimokuraɗiyya yake a ƙasar, da kuma rawar da mataimakan gwamnoni ke takawa a cikinta.
Ladubban Sallar Layya da ya kamata kamata ku sani - Sheikh Mu'azzam Khalid
Переглядів 1,2 тис.День тому
Malamin addinin Musulunci a Kano, Sheikh Mu'azzam Sulaiman Khalid ya yi mana ƙarin haske kan ladduban Babbar Sallah, inda ya ce an hana ajiye naman layya fiye da kwanakin bukukuwan Sallah.
'Yan jaridar da ke nishaɗantar da masu kallo ta sharhin wasanni da Hausa
Переглядів 1,7 тис.День тому
Abubakar Isa Dandago Yamalash da Isma'eel Tangalashi sun shahara wajen tsima magoya bayan ƙwallon ƙafa cikin harshen Hausa.
Manyan matakan da za su iya cire ‘yan Najeriya daga matsin rayuwa - Wamakko
Переглядів 4,4 тис.День тому
Tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma Sanata a Najeriya, Aliyu Magatakarda Wamakko ya bayyana wasu matakan da za a iya ɗauka da za su kawo wa ‘yan Najeriya sauƙin matsin rayuwar da ake fuskanta. Ya kuma musanta zargin da ke cewa har yanzu shi ke juya akalar al’amura a Sokoto.
Abubuwan da ake so Musulmi su yi a ranar Arafa - Sheikh Ibrahim Maqari
Переглядів 6 тис.14 днів тому
Limamin Babban Masallacin Ƙasa da ke Abuja, Sheikh Ibrahim Maqari ya faɗa mana falala da abubuwan da suka dace a yi ranar Arafa.
Sayen raguna da yawa ya fi ƙarfinmu a yanzu - Ƴan Najeriya
Переглядів 6 тис.14 днів тому
Masu saye da sayar da raguna a kasuwar Dei-Dei da ke Abuja na kokawa kan tsadar dabbobin layya musamman raguna da aka fi amfani da su wajen yin layyar.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Bashir na Daɗin Kowa
Переглядів 5 тис.14 днів тому
...Daga Bakin Mai Ita tare da Bashir na Daɗin Kowa
Abu uku Najeriya za ta yi ta ga ƙarshen 'yan fashin daji cikin ɗan lokaci - Dikko Radda
Переглядів 13 тис.14 днів тому
Abu uku Najeriya za ta yi ta ga ƙarshen 'yan fashin daji cikin ɗan lokaci - Dikko Radda
Najeriya ta cika shekara 25 da fara mulkin dimokuraɗiyya ba katsewa
Переглядів 4,2 тис.14 днів тому
Najeriya ta cika shekara 25 da fara mulkin dimokuraɗiyya ba katsewa
Rashin shugabanci a Najeriya shi ya kawo matsin rayuwa a Najeriya - Aminu Wali
Переглядів 3,4 тис.14 днів тому
Rashin shugabanci a Najeriya shi ya kawo matsin rayuwa a Najeriya - Aminu Wali
Ya zama dole zama dole ƴan adawa su haɗe don canza gwamnati a Najeriya - Aminu Tambuwal
Переглядів 13 тис.14 днів тому
Ya zama dole zama dole ƴan adawa su haɗe don canza gwamnati a Najeriya - Aminu Tambuwal
Yadda ake gane an kamu da cutar ƙyandar biri
Переглядів 5 тис.14 днів тому
Yadda ake gane an kamu da cutar ƙyandar biri
Yadda nake rayuwa a matsayin mata-maza a Kano
Переглядів 35 тис.14 днів тому
Yadda nake rayuwa a matsayin mata-maza a Kano
APC sa'a ta yi aka sake zaɓen ta a 2019 - Ahmad Lawan
Переглядів 7 тис.14 днів тому
APC sa'a ta yi aka sake zaɓen ta a 2019 - Ahmad Lawan
A Faɗa A Cika kan shekaru 25 na dimokraɗiyya a Najeriya
Переглядів 14 тис.21 день тому
A Faɗa A Cika kan shekaru 25 na dimokraɗiyya a Najeriya
Falalar kwana goma na farkon watan Dhul Hijja
Переглядів 13 тис.21 день тому
Falalar kwana goma na farkon watan Dhul Hijja
Mun ɗauki aniyar rage talauci da kashi 10 duk shekara a Jigawa - Namadi
Переглядів 3,8 тис.21 день тому
Mun ɗauki aniyar rage talauci da kashi 10 duk shekara a Jigawa - Namadi
...Daga Bakin Mai Ita tare da Abdul D One
Переглядів 9 тис.21 день тому
...Daga Bakin Mai Ita tare da Abdul D One
'Siyasar ubangida na tauye wa matasa ɗumbin dama a Najeriya'
Переглядів 2,4 тис.21 день тому
'Siyasar ubangida na tauye wa matasa ɗumbin dama a Najeriya'
Muna kiran jama'a da su daina bai wa jami'anmu nagoro - FRSC
Переглядів 4,8 тис.21 день тому
Muna kiran jama'a da su daina bai wa jami'anmu nagoro - FRSC
Talaka ba ya samun wata riba daga dimokraɗiyya a Najeriya - Sani Zangon Daura
Переглядів 22 тис.21 день тому
Talaka ba ya samun wata riba daga dimokraɗiyya a Najeriya - Sani Zangon Daura

КОМЕНТАРІ

  • @babangidamusa8464
    @babangidamusa8464 18 хвилин тому

    That's my great director bishir maishadda❤❤❤

  • @prettyhafsattv2915
    @prettyhafsattv2915 6 годин тому

    HHhH har kama suke😅😅

  • @aliyukamal7009
    @aliyukamal7009 10 годин тому

    Wai toh matawalle me Yayima zamfara

  • @user-dt9fw4qk2q
    @user-dt9fw4qk2q 10 годин тому

    To ai shikenan duniya ce

  • @FarukuMaidoya
    @FarukuMaidoya 10 годин тому

    LoabR 0:03 0:04 0:04

  • @MustaphaMgashiu
    @MustaphaMgashiu 13 годин тому

    لا حول ولاقوة الابا لله

  • @wasilawasila1773
    @wasilawasila1773 13 годин тому

    Innalillahiwainna ilaihiraju 😭 😭 ya Allah

  • @wasilawasila1773
    @wasilawasila1773 13 годин тому

    Allah ya taimaki nigeria musamman arewa ci

  • @FATIMAADAMU-hk4nn
    @FATIMAADAMU-hk4nn 15 годин тому

    Masha Allah

  • @usmanahmad9344
    @usmanahmad9344 15 годин тому

    Akwai riciki a zabe Mai zuwa!

  • @salehlbrahim880
    @salehlbrahim880 15 годин тому

    Waɗannan ai ma su wasan kwaikwayo ne. Sai ka ce wasan yara

  • @nafiuibrahimmaijamaa3989
    @nafiuibrahimmaijamaa3989 20 годин тому

    SULE DUDU kullun yana nan cikin garin Katsina yana ragaita gidajen yan siyasa, shi yasa bai san me ake ciki ba. Mu dake Safana mun san yan C-Watch suna kokari.

  • @muhammadauwalilyas8422
    @muhammadauwalilyas8422 День тому

    Wallahi ina ji cewa His excellency Dauda Lawan Dare yana da tsalkakakkar zuciya, amma abubuwan sunyi yawa ne, Allah yayi maka jagora abun qauna!.

  • @yushauyusuf7508
    @yushauyusuf7508 День тому

    Mai Ģima Gòwbna kayi ķoķari inama saufan Ģobnooni suma suyyi haka

  • @AmmarMohammed-k7f
    @AmmarMohammed-k7f День тому

    Gsky ku daina sashi irin wannan aikin Saboda xe rage muku viewers wlh

  • @AmmarMohammed-k7f
    @AmmarMohammed-k7f День тому

    Wannan dan jaridar bashi da kwarewa Wlh

  • @user-nb4lb6cj1q
    @user-nb4lb6cj1q День тому

    Masha Allah

  • @rukayyasani396
    @rukayyasani396 День тому

    Aunty hafsa allah yakara daukaka

  • @AdamMuhammad-tx1sb
    @AdamMuhammad-tx1sb День тому

    Shukran

  • @jxjxjddjdjshjssjsj7796
    @jxjxjddjdjshjssjsj7796 День тому

    😭😭😭😰😢lnnalill

  • @user-ee8iv3vv2x
    @user-ee8iv3vv2x День тому

    To aure fa

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE День тому

    Ku ringa gayyato marubutan Hausa mana like Ibrahim Birniwa da Yakubu M Kumo da Jamila Tanko da Abdul'aziz Sani Madakin Gini da Rahama Abdulmajid etc but firar tasu tafi tafiya kan rubutu da yadda aka yi su zama marubuta da nasarorin su da kalubalensu da shawarwarin su zuwa ga sabbin marubuta.

  • @kabiruabubakaryauri8588
    @kabiruabubakaryauri8588 День тому

    Ba ita bace bah fah

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 День тому

      Ta canja ne, kullum mutum qara girma ko tsufa yake

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 День тому

      Gaskiya NI ma haka nagani 😅😅

  • @aboubakariddein
    @aboubakariddein День тому

    BBC Haoussa mouna son ministre na jahohi na Niger amousou tambaya kan moulki

  • @aishabasher3842
    @aishabasher3842 День тому

    Ba voice

  • @momseeyikonallh8771
    @momseeyikonallh8771 День тому

    Hmmm😏😡😡😡

  • @user-ho3ex6yw1d
    @user-ho3ex6yw1d День тому

    Rahama usman gwamna bazaiiya kawo karsha yanbindigaba saidai soja sukarba mulkin nageriya

  • @user-dr2gu5dn9t
    @user-dr2gu5dn9t 2 дні тому

    Darajja mutane is true. Amma dai kamanta gaskiya karyane.

  • @abbaibrahim834
    @abbaibrahim834 2 дні тому

    Kowacci Tambaya sai yaci shrkaran jiya shekaran jiya shekaran jiya sau 3

  • @Frdoes
    @Frdoes 2 дні тому

    Assalamu alaikum Aminchin Allah yabbata ga gwamnanmu na Katsina munamasa ftn alkairi Allah yakara tsaremanakai Allah yakara lfy da nisan kwana Allah yakawo mana karshan wan nan matsalar tsaro Dan isar Annabi Muhammaduh rasulila s a w ftn alkairi daga madinatul munauwara anan saudiya Ina alfahari da jahata Katsina

  • @maulana.khalifa4916
    @maulana.khalifa4916 2 дні тому

    Allah yada son shehu❤

  • @balkisulawal2264
    @balkisulawal2264 2 дні тому

    Mafi yawan mutanen dake comment basu San komai a jahar zamfara ba wasu Kuma sun sani Amma siyasa Bata bari su Fadi gaskiya to duk abunda mutun ya Fadi a duniya zai maimaita shine a gobe qiyama.Kuma wacca take fadin a magazu Babu asibiti akwai neighbor Dita a magazu take aiki,tace Tsafe ma ko ankawo patient sai dai awuce dashi Gusau ba gaskiya bane,ni a Tsafe Nike aiki Kuma ana kawo har masu gun shot indai aikin Mai yiyuwane za'ayi shi anan sai idan yafi karfin nan sai aje gaba Kuma dama munada primary, secondary and tertiary fercilities

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 2 дні тому

    to hakki dai an dauka don kashe wadanda Basu da hakki komai Akashe akwashe dukiyar su Kuna nufin Allah bazai tantance Mai Laifin dawanda baida laifin komai za zaatsaya gaba Allah in Sha allah

  • @ruslanzhan1987
    @ruslanzhan1987 2 дні тому

    ИРАН ХВАТИТ ПРОДАВАТЬ РОССИЙ БЕСПИЛОТНИКИ, ОНИ ПОДВЕРГАЮТ РЕПРЕССИЯМ МУСУЛЬМАН ТАДЖИКОВ!!!

  • @BAUREMFBLTD
    @BAUREMFBLTD 2 дні тому

    Masha Sani plumber mai kafiya Allah ya kara basira amin

  • @balkisulawal2264
    @balkisulawal2264 2 дні тому

    Gaskiya governor zamfara Mai adalci ne Kuma duk mai bakin ciki sai dai yayi da izinin Allah zamu qara samun ci gaba ni nurse ce Kuma yar TSAFE ce nasan wasu abubuwa da suke faruwa Kuma your excellency Allah zai taimakeka

  • @ConfusedClownfish-nv6li
    @ConfusedClownfish-nv6li 2 дні тому

    20024

  • @SalifouGuero-ln2hr
    @SalifouGuero-ln2hr 2 дні тому

    SLM dan Allah BBC miyassa Aka daina bbc hawsa Na tallavijons

  • @Istandwithreality
    @Istandwithreality 2 дні тому

    Iran ta yi daidai

  • @AbubakarJafar-mn8bu
    @AbubakarJafar-mn8bu 2 дні тому

    A GASKIYA BBC HAUSA A ZAMFARA BABU TSARO😢 WLLH MUSAMMAN YAN KIN MU NA DAN SADAU 😢😢 BABU RANAR DA BA'A KASHE MUTANE 😢😢 KUMA KISAN GILLA KISAN WULA KANCI😢KWATA KWATA BABU TSARO😢A CIKIN GARIN DAN SADAU😢DA MA

  • @bilyausman5683
    @bilyausman5683 2 дні тому

    Mace zata iya tsayawa, Ba Mace zata IRA tsayawa Ba🤪🤪🤪🤪

    • @Istandwithreality
      @Istandwithreality 2 дні тому

      Wannan labarin ta kunshi sama da kalmomi dubu amma baka yababa saidai kushewa saboda kuskuren da aka samu a wajen rubuta kalma daya. Is that necessary?

  • @GeorgeOdo
    @GeorgeOdo 3 дні тому

    Labarina

  • @MadeMakela
    @MadeMakela 3 дні тому

    Yayi

  • @najibms7596
    @najibms7596 3 дні тому

    To Allah Yasa mu wanye lafiya.

  • @MaryamMohammed-pl7qb
    @MaryamMohammed-pl7qb 3 дні тому

    Ordinary bore holes sai anyi wata shida,ku ji tsoron Allah,mulki dan karamin lokaci ne fa!!

  • @TasiuNakowane-wx9bd
    @TasiuNakowane-wx9bd 3 дні тому

    Allah yataimaka baba saikayishugabankasa inshallah

  • @AliyuSabonyaro-hf3mf
    @AliyuSabonyaro-hf3mf 3 дні тому

    Gaskiyane

  • @HabouHabou-cp2rb
    @HabouHabou-cp2rb 3 дні тому

    kaijama a dan allah aba bawan allannan shugabanci

  • @HabouHabou-cp2rb
    @HabouHabou-cp2rb 3 дні тому

    aslm alekum manjo almustapha wallahi muna tare dakai 2027

  • @abu-ubaidasani1960
    @abu-ubaidasani1960 3 дні тому

    Ya kamata a sake duba tsarin gabatar da wannan shirin. 1. Bayanai ba sa cika. Ana ɗiban karan mahaukaciya ne kawai. Duk bayanin da aka ɗauko ba a samun hasken da ya kamata kafin a wuce shi.